My Little Sister 27-28
Page 27 & 28
__________"dady Dake kusan Huzda taso tareda dafa Ahzad
d'in yayi cikin tausasa murya yace Ahzad kanutsu kasaurareni da kyau Huzda Bata
mutuba sedai ko dogon sumane tayi Kuma Kaine kawai zaka iya ceton rayuwarta
tahanyar anfanida soyayyar dakuke yiwa juna kaida ita sabida Hakan kasakawa
zuciyarka nutsuwa domin samun cetota.. tinkamin yarufe Baki yanufi wurinta Yana
fad'ar to dady zanyi zanyi yadda kace....Dr yaseer kuwa Yana Ganin tanufeta
dasauri Shima yad'auki wasu kayan aikin Nasu yamara masa baya,,anan suka
duk'ufa kanta suna Bata duk wanitemako dasuka sani domin samun cetota Amma fa
abun yacitura domin sunshafe kusan awa 2 suna abu d'aya kala su dady suna tsaye
har sukayi zaune Kai harsun fara fiddarai daga gareta.
Ahzad ma Ganin yayi duk abunda yasan zeyi domin cetota Amma
abun yacitura yasa kawai yasunkiyarda kanshi Dede fuskarta tareda rik'e
hannunta d'aya Yana murzawa hawaye nazuba a fuskarshi yafara magana kamar Hakan
"please my little sister karkimun Hakan karki tafikibarni Huzda narok'ek'i
kar kibar yayanki Kuma mijinki idan kikabarni yazanyida rayuwata Dan Allah
k'anwata kitashi please wlh idan kikabarni mutuwa zanyi,,yak'arasa zancen Yana
k'ara sakin kuka domin yak'araya Kuma ahakan Yana murza hannunta Dake cikin
nashi...Wani irin d'agowa yayi lokacinda yaji tarik'o hannunshi sosai,,aiko
yaga tana bud'e Idonta hankali tawaresu akan kyakkyawar fuskarshi
Cikin k'arfin Hali tace ya zadnaa...Wani irin numfashi Ahzad
yaja dak'arfin gaske yaname k'ara rungumota gabaki d'aya jikinshi.
Ajiyar zuciya su dady sukashiga saukewa suna fad'ar alhmdllh
kamun abei yajuya gun ya muhfat yashiga sauke masa gwandon masifa fad'a yake
yimasa sosai Yana fad'ar "Banga dalilin dazesa kamareta ba yanzu da allah
ya,aiko ajali sanadin Hakan damizakace damu mizaka gayamana? Tsautsayineko?
Bayan Kuma shegen zuciyar tsayace wadda batada anfani yasa ka,aikata Hakan
shiyasa nakema fad'a akan kadena zafin Rai Amma abanza wlh muhfat kafita idona
inrufe kaji nagayama wannan ai renin hankaline shi...ya,Isa Hakan Ahmad muhfat
yanada laifi akan wannan abun domin kuwa Huzda yarinyace k'arama shi Wanda
tayiwa shine yafita laifi bayadda za,ayi ace Huzda tasan Wani abun wai kissing
sedai idan shine yakoyarda ita Hakan dady yafad'a Yana nuna Ahzad d'in..Dan
Allah dady adena wannan zancen abunda zefaru yarigada yafaru wannan zancen duk
bashida anfani ayanzu cewar Dr yaseer....abei ne shikenan badamuwa yaseer allah
yayi muku albarka dukkanku allah ya warwaremana wannan abun yakawo
mafita..ameen y allah suka amsa dukkansu.
Huzda kuwa cikin dasasshiyar muryarta datasha kuka tace ya
zad please karka barni kaji bazan iya jurab..tinkamun tak'arasa yace bazan
tab'a barinkiba har abada kimadena wannan zancen..murmushin k'arfin Hali tayi
kana tace ya muhfat baze bariba bayaso nayima kiss kaga yamareni..kidena wannan
zancen little sis muhfat baze Hana abunda allah yatsara ba Kuma be,Isa Yana
kiyimun duk abunda kikesoba bama iya kiss kawai ba.."to ya zadna zebari
kabani babyna? Saurin kallanta muhfat yayi Yana memeta baby aranshi domin
awannan zamanin yasan abunda y'ammata ke kirada baby..iyayen Nasu kuwa ko,
ajikinsu domin kuwa Sam Basu fahimci komaiba akan babyn.
Shiko cikin sauri yace zansiya Miki mana sosaima kimadena
zancen muhfat baze iya hanawaba kinjiko..murmushi tayi tana k'ara matsoda
fuskarshi gareta kamun yayi Wani yunk'urin tak'ara had'a bakibsu wuri
d'aya..shiko bashida zab'in dayawuce yabarta Hakan yasa behanataba Kuma beyi
yunk'urin kwace kanshiba...suko iyayensu fita sukayi suna fad'ar idan zeyu
yadawo da,ita gida ayau idan Kuma se gobe yakira mom yagayamata...suna fita
sumasu Dr yaseer da ya muhfat suka fita kowannensu idonshi tab k'wallah domin
duk abunda zesa yaya dak'anwa aikata Hakan har agaban iyayensu to wannan abun
bak'arami bane Doline ka tausaya musu Indai kanada tausayi...itako Huzda
tana,Nan tana kissing d'inshi har bacci yayi awun gabada ita sakamakon drive d'inda
Dr yaseer yajona mata masu daukeda sinadaran allurar bacci aiko Bata d'aga
ajikinshi ba baccin yayi awun gabada ita.
Acan gida kuwa mom batadamuba domin dady yace mata da muhfat
yad'aukota gidan ammy yakaita Hakan yasa hankalinta ya kwanta....acan gidan
ammy kuwa tinda yuzarsiya yakoma tabawa ammy abunda yafaru a hospital Taga ammy
tarikice gabaki d'aya tafita hayya cinta domin Sema tafi yuzarsiya
damuwa,,,addu,a tayita yimusu kana tatashi tashige warta bedroom d'inta Amma
tana shiga tashiga rusa kuka kamar ranta zefita domin wannan abun yatada mata
hankali ba kad'an ba sabida duk wannan chakwakiyar da,akeyi abun nadamunta Amma
na yau dabanne tinaninta kar wata b'arna ko abunkunya yashigo cikin wannan
ahali Nasu,,,seda tayi kukanta me isarta kana tashi tashiga bathroom tareda
d'auro alwala tatifo tashiga jera nafila tana rokon allah yakawo mafita acikin
wannan rikitaccen Al,amarin.
Washe gari dasafe zaune suke dukkansu a perlor dady ne
yashigo tareda zama kusan mom dukkansu suka gaidashi bayan ya,amsa Kuma yayiwa
Huzda yajiki ya kalli Dr Ahzad yace "Ahzad kashirya insha allah yau k'arfi
5:00pm jirginku zetashi zuwa US angama
komai tinjiya shiyasa nagayama kashirya kamun lokacin yacika.."okay dady
kawai yace dudda besanda tafiyarba ayanzu yasandai zetafi Amma koyanzu akwai
shekara 2 besan miyasa dady mayarda tafiyar yanzuba Amma yanada tabbacin anyi
hakanne kawai Dan arabashida Huzda.
Itako cikin tashin hankali tace ya zad us zakaje kabarni
yayana gaskiya bazan zauna,ananba zanbika please tafad'a tana k'arasawa
kusanshi tareda rik'e dukanin hannayenshi tana Shirin yin kuka...cikin sauri
mom tace haba autar mom aibazeyu yajeda keba domin marantarsu Basu bari
kizaunaba tinda bakaratun zakiyiba Amma inbazaki zaunanan ba sekishirya sultan
yakaiki sokoto gidan Maryam har yayanki yadawo Kinga wata 2 ne kawai zeyi acan
kinyarda?
D'agowa tayi tana kallan mom Idonta hat suncikada k'wallah
kana tace "eh mom zanje...yawwa Yar albarka to kije kishirya kingama seya
kaiki tin ayau..to tace tana kallan Ahzad tace ya zadnaa kabani baby please
kafin katafi Dan Allah kaji...cikin sauri Ahzad yace okay shikenan badamuwa
zansiya Miki muje bedroom D'ina nashirya se muje Nima shopping d'in zanyi..to
ya zadna tafad'a cikin sauri tana bin bayanshi domin tuni yayi gaba suka nufi
bedroom d'in nashi...suko iyayen Nasu sukabisuda kallan tausayi....!
Autar alheri ✍️
*M S*
No comments